Posted by Unknown |
Tuesday, January 26, 2016 |
|
– Wani mataimakin shugaban kasan kungiyar dattijan Arewa
(Northern Elders Forum (NEF)), Paul Unongo ya kira na binciken tsohon
shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Jonathan akan tsegumin makaman Dala
Biliyan 2.1.
– Unongo ya ambata dalilin ya kamata da azabtar Jonathan kadan.
– Ya kamata ku bincika masu ba Jonathan shawara a gwamnatin shi na laifuka kuma.
Tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Jonathan
Paul Unongo, wani mataimakin shugaban kasan kungiyar Dattijan Arewa a
kira ga gwamnatin tarayya da binciki wani tsohon shugaban kasa, Dakta
Goodluck Jonathan akan tsegumin makaman Dala Biliyan 2.1.
Unongo kuma yace wanda ya kamata dasu tsare wani tsohon shugaban
Najeriya idan an samu wanda ya dauki kudi kansa acikin Dala Biliyan 2.1
na sayar makamai dake idan Jonathan bai dawowa rabon shi acikin wani
kudi an sata.
Wani mataimakin shugaban kungiyar Dattijan Arewa a Najeriya da kuma
tsohon Ministan a jamhuriyyar ta biyu ya bayyana hakan a hirar wayar da
jaridar The Punch a Litinin 25, ga watan Janairu.
Unongo ya ambata dalilin guda ya kamata dasu azabta Jonathan kadan idan yana da laifi cewa:
“Akwai dalilin guda 3 akan tsegumin makamai. Na farko, Jonathan
yake bukata manyan abun saboda taimokon shi na al’adar siyasa a kasar
Najeriya da kamar yadda ya taimoki mu da hana matsalan kasa idan ya
karbo wanda ya fadi a zaben shugabab Najeriya a 2015. Kuma, ya goyi
bayan wannan gwamnati. Jonathan mai karfi inda ya fadi zaben. Jonathan
jarumi ne.
“Na biyu, idan kwamishin na hana almudahana tana da gaskiya, ya
kamata bayyana wanda Jonathan ya sata cikin Dala Biliyan 2.1 da kuma zai
dawowa kudin wanda an sata.
“Na ukku, idan wani kwashin mai adalci ta bayyana wanda gaskiya
ne Jonathan ya sata kudin Najeriya, amma idan bai dawowa kudin, ya
kamata daya fuskantar shari’a koda tsohon shugaban Najeriya ko ba
shugaban bane. Bayan haka, idan yake da laifi, ya kamata dasu tsare
Jonathan. Idan anyi hakan, misalin mai kyau ne sauran manyan mutane.”
A karshe, Unongo yace wanda ba adalci idan an tsare wani tsohon mai
shugaban kasa shawara kan sha’anin tsaro, Kanar Sambo Dasuki da ba’a
tsare wani tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Jonathan.
0 comments:
Post a Comment